ha_1sa_tn_l3/16/17.txt

14 lines
411 B
Plaintext

[
{
"title": "mutum mai ƙarfin hali, mutumin yãƙi",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) \"babban mayaki\" ko 2) \"mutum ne jarumi.\""
},
{
"title": "mai tattali a zance",
"body": "\"mai hikima a magana\" ko \"wanda ke magana da hikima\""
},
{
"title": "Yahweh yana tare da shi",
"body": "Anan \"tare da shi\" na nufin Yahweh ya taimaka ya kuma sa wa Dauda albarka. (Duba: figs_idiom)"
}
]