ha_1sa_tn_l3/16/13.txt

10 lines
425 B
Plaintext

[
{
"title": "Ruhun Yahweh ya afko bisa Dauda",
"body": "Kalmomin \"yi sauri\" yana nufin Ruhun Yahweh ya rinjayi Dauda. A wannan yanayin yana nufin ya ba Dauda damar cika duk abin da Yahweh yake so ya yi. Duba yadda zaka fassara makamancin magana a cikin 1 Samuila 10: 5."
},
{
"title": "Sama'ila ya tashi ya kuma tafi Rama",
"body": "Ana nuna cewa ya tashi bayan sun zauna cin abinci. (Duba: figs_explicit)"
}
]