ha_1sa_tn_l3/16/04.txt

14 lines
564 B
Plaintext

[
{
"title": "Dattawan birnin suna rawar jiki yayin da su ka zo suka same shi",
"body": "Da alama dattawan suna rawar jiki saboda sun damu da Sama'ila ya zo ya tsawata musu.\n(Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Cikin salama",
"body": "Ana iya bayyana wannan azaman cikakkiyar jimla. AT: \"Ee, na zo lafiya\" (Duba: figs_ellipsis)"
},
{
"title": "Ku shirya ku keɓe kanku ku kuma zo tare da ni wurin hadayar",
"body": "Keɓe wani yana nufin shirya shi don nufin Yahweh ta hanyar tabbatar da cewa mutumin yana da tsabta bisa ga ka'idar Musa."
}
]