ha_1sa_tn_l3/15/30.txt

10 lines
465 B
Plaintext

[
{
"title": "Amma ina roƙon kaka darajanta ni yanzu a gaban dattawan mutanena da gaban Isra'ila",
"body": "Wataƙila Saul ya fi son mutane su girmama shi fiye da bauta wa Allah da gaske."
},
{
"title": "Sai Sama'ila ya sake juyowa bayan Saul",
"body": "Wannan yana nuna cewa Sama'ila ya canza shawara, kuma sun tafi tare zuwa inda mutane\nsuke. AT: \"Don haka Sama'ila ya amince da yin hakan, kuma suka tafi tare tare da komawa inda mutane suke\""
}
]