18 lines
961 B
Plaintext
18 lines
961 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "Yahweh ya yage sarautar Isra'ila daga gare ka a yau",
|
||
"body": "Wannan yana komawa ne ga lokacin da Saul ya yaga rigar Sama'ila a cikin 1 Samuila 15:27. Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: \"Kamar yadda zaka yayyaga rigata, Yahweh ya tsage mulkin Isra'ila\" (Duba: figs_explicit)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "bayar da ita ga makwabcinka, wani wanda ya fi ka",
|
||
"body": "Allah ya riga ya ƙaddara wanda zai zama sarki bayan Saul."
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Ƙarfin Isra'ila ba zai yi ƙarya ba",
|
||
"body": "Anan ana kiran Yahweh “Ƙarfin Isra’ila” domin yana ba Isra’ilawa ƙarfi. AT: \"Yahweh, wane ne ƙarfin Isra'ila\" (Duba: figs_idiom da figs_metonymy)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "domin shi ba mutum ba ne, da zai canza ra'ayinsa",
|
||
"body": "An bayyana wannan a matsayin mara kyau don jaddada cewa Allah amintacce ne. Ana iya\nbayyana wannan a cikin tsari mai kyau. AT: \"shi ne Allah, kuma zai aikata abin da ya ce zai yi\" (Duba: figs_litotes)"
|
||
}
|
||
] |