10 lines
462 B
Plaintext
10 lines
462 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "domin ka yi watsi da maganar Yahweh",
|
||
"body": "Sama’ila ya bayyana sarai cewa Saul ya fahimci cewa ya yi rashin biyayya ga Allah a lokacin da ya ceci dabbobi mafi kyau kuma bai kashe Agag ba."
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Saul ya riƙe haɓar rigarsa",
|
||
"body": "Saul ya yi wannan don ya hana Sama’ila ya tafi. Ana iya bayyana wannan a sarari. AT: \"Saul ya yi ƙoƙari ya hana shi ta hanyar riƙe gefen rigar Sama'ila\" (Duba: figs_explicit)"
|
||
}
|
||
] |