ha_1sa_tn_l3/15/22.txt

22 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh yana gamsuwa da baye-baye na ƙonawa da hadayu, fiye da biyayya da muryar Yahweh?",
"body": "Sama'ila yayi wannan tambayar don ya nanata cewa biyayya ta fi hadaya mahimmanci. Ana\niya fassara wannan azaman bayani. AT: \"Yahweh baya jin daɗin hadayu na ƙonawa da hadayu kamar yin biyayya da muryarsa!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Biyayya tafi hadaya",
"body": "Allah yana son Saul ya yi masa cikakkiyar biyayya cikin halakar Amalekawa. Babu wani abu\na ƙasar da ya dace da hadayu."
},
{
"title": "tawaye kamar zunubin tsafi ya ke",
"body": "Cikakken sunan \"tawaye\" ana iya fassara shi da kalmar aikatau. AT: \"yin tawaye zunubi ne kamar yin duba\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "taurin kai kumakamar mugunta da ƙazanta",
"body": "Cikakken sunan \"taurin kai\" ana iya fassara shi da kalma sannan kuma za a iya fassara\nkalmar nan ta \"mugunta\" azaman sifa. AT: \"taurin kai ya munana kamar aikata mugunta da aikata mugunta\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "shi ma ya ƙika da ga zama sarki",
"body": "\"na yanke shawara cewa ba za ku ƙara zama sarki ba\""
}
]