ha_1sa_tn_l3/15/20.txt

10 lines
315 B
Plaintext

[
{
"title": "Lallai na yi biyayya da muryar Yahweh",
"body": "Wannan magana ce mai karfafawa. Babu tabbaci idan Saul ya ɗauka wannan gaskiya ne, ko kuwa kawai yana neman hujja ne don zunubinsa."
},
{
"title": "Amma mutanen suka ɗauko",
"body": "Wannan yana nuna yana canza zargin zuwa ga mutane."
}
]