ha_1sa_tn_l3/15/17.txt

22 lines
1.2 KiB
Plaintext
Raw Permalink Blame History

This file contains ambiguous Unicode characters

This file contains Unicode characters that might be confused with other characters. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "a idanunka",
"body": "Anan gani yana wakiltar hukunci ko kimantawa. AT: \"a ra'ayinku\" ko \"a hukuncinku\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ba an mai she ka shugaban kabilun Isra'ila ba?",
"body": "Sama'ila ya yi amfani da wannan tambayar don ya tuna wa Saul abubuwan da Allah ya ba\nshi. Ana iya fassara wannan tambayar azaman sanarwa. AT: \"Yahweh ya naɗa ku sarkin kabilan Isra'ila!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Me yasa baka yi biyayya da muryar Yahweh ba",
"body": "Sama'ila ya yi wannan tambayar don ya tsawata wa Saul don rashin biyayya ga Yahweh.\nAna iya fassara wannan tambayar azaman sanarwa. AT: \"Ya kamata ku yi biyayya ... Yahweh!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "amma a maimako ka ƙwato ganimaka",
"body": "Samaila yana zargin Saul da rashin biyayya kai tsaye. Yahweh ya umarci Saul ya hallaka\ndukan abin da yake na Amalekawa, kada ya koma da wani sansaninsa."
},
{
"title": "abin da ke mugunta a gaban Yahweh",
"body": "Anan \"gani\" na nuni ga tunanin Yahweh ko ra'ayi. AT: \"abin da Yahweh ya ɗauka a matsayin mugunta\" ko \"abin da ke mugu a cikin hukuncin Yahweh\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]