ha_1sa_tn_l3/15/01.txt

10 lines
471 B
Plaintext

[
{
"title": "maganganun Yahweh",
"body": "Wannan na nufin sakon daga daga Yahweh. AT: \"sakon Yahweh\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "lalata duk abin da suke da shi ɗungum. Kadaka raga masu, ammaka kashe su maza da mata, yaro da jariri, saniya da tunkiya, raƙumi da jaki",
"body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna nufin abu ɗaya. Jumla ta biyu tana ba da takamaiman\nbayanai game da abin da za su hallaka gaba ɗaya. (Duba: figs_parallelism)"
}
]