ha_1sa_tn_l3/14/40.txt

18 lines
894 B
Plaintext

[
{
"title": "Daga nan ya ce da dukkan Isra'ila",
"body": "Wannan ya zama gama gari tunda sojojin Isra'ila ne kawai suka hallara. AT: \"Sai ya ce wa sojojin Isra'ila da suke wurin\" (Duba: figs_hyperbole)"
},
{
"title": "Ka bada Tummim",
"body": "Isra'ilawa a lokacin suna amfani da duwatsu na musamman da ake kira Urim da Tummim\ndon su sami ja-gora daga Allah. AT: \"Nuna mana ta hanyar Tummim\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Sai Yonatan da Saul aka ɗauka ta ƙuri'a, amma mayaƙan sukakaucewa zaɓen",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Kuri'a sun nuna cewa ko Yonatan ko Saul suna da laifi, amma sojojin ba su da laifi\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Daga nan aka ɗauki Yonatan ta ƙuri'a",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Sannan kuri'a ta nuna cewa Yonatan ya yi laifi\" (Duba: figs_activepasive)"
}
]