ha_1sa_tn_l3/14/38.txt

14 lines
670 B
Plaintext

[
{
"title": "ku koya ku kuma duba yadda wannan zunubin ya faru a yau",
"body": "\"sami wanda ya yi zunubi\""
},
{
"title": "ko ma idan yana cikin Yonatan ne ɗana, tabbas zai mutu",
"body": "Saul ya bayyana wannan a matsayin yanayin tunanin ne saboda bai yarda cewa Jonathan\nyana da laifi ba. (Duba: figs_hypo)"
},
{
"title": "Amma ba ko ɗaya daga cikin jama'ar daga cikin dukkan mutanen ya amsa masa",
"body": "Mutane suka yi tsit, saboda yawancinsu sun sani Yonatan ya karya rantsuwar Saul. Ana iya\nbayyana wannan a sarari. AT: \"Mutanensa sun san wanda ke da laifi, amma babu wani daga cikinsu da ya ce wa Saul komai\" (Duba: figs_explicit)"
}
]