ha_1sa_tn_l3/14/35.txt

10 lines
308 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Saul ya gaya wa mutanen su kawo dabbobinsu a babban dutse su yanka su ci."
},
{
"title": "Saul ya gina bagadi ga Yahweh",
"body": "Babu tabbacin idan Saul ya gina wannan bagaden tare da babban dutsen da mutane suka kawo masa a cikin 1 Samuila 14:33."
}
]