ha_1sa_tn_l3/14/33.txt

6 lines
234 B
Plaintext

[
{
"title": "Kun aikata rashin aminci",
"body": "Saul yana zargin dukkan rundunarsa da aikata rashin aminci duk da cewa wannan magana\nce ta kowa saboda ba kowane soja ne ya aikata rashin gaskiya ba. (Duba: figs_hyperbole)"
}
]