ha_1sa_tn_l3/14/31.txt

14 lines
545 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Kalaman Yonatan sun sa sojojin yin zunubi ga Allah a cikin babbar yunwa."
},
{
"title": "Aiyalon",
"body": "wani wuri a cikin Zebulun a Isra'ila (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "cinye su tare da jinin",
"body": "Yunwa ta kama su sosai ba su zubar da jinin ba tukuna kafin su ci. Wannan karya doka ne da aka ba Musa saboda al'ummar Isra'ila. Ana iya bayyana wannan a bayyane. AT: \"sun ci su ba tare da sun zubar da jini ba kamar yadda doka ta tanada\" (Duba: figs_explicit)"
}
]