ha_1sa_tn_l3/14/29.txt

14 lines
760 B
Plaintext

[
{
"title": "matsala a ƙasar",
"body": "Wannan magana ne wanda yake wakiltar al'ummar Isra'ila. AT: \"ga Isra'ila\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Yaya kuma in da mutanen yau sun ci a sake daga cikin ganima",
"body": "Yonatan ya yi amfani da wannan tambayar don ya nuna cewa ya kamata a bar mutane su\nci. Wannan na iya zama sanarwa. AT: \"Nasararmu za ta fi kyau idan da mutane sun ci abinci da yardar kaina a yau daga ganimar da suka kwashe daga abokan gaba.\" (Duba: figs_rquestion da figs_hypo)"
},
{
"title": "Saboda yanzu kisan bai yi yawa ba a cikin Filistiyawa",
"body": "Saboda sojoji ba su iya cin abinci yayin yaƙin, yayin da ranar ta ci gaba, sai suka yi rauni.\nSaboda wannan, ba su iya kashe yawancin Filistiyawa."
}
]