ha_1sa_tn_l3/14/27.txt

18 lines
672 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Yonatan ya fahimci rantsuwar mahaifinsa."
},
{
"title": "ya ɗaure mutanen tare da rantsuwa",
"body": "Anan ana maganar wajibcin yin biyayya ga rantsuwa kamar ana daure mutane da igiyoyi. AT: \"ya yi umarni cewa mutane su yi biyayya ga rantsuwarsa\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ya ɗaga hannunsa zuwa bakinsa",
"body": "Anan \"hannu zuwa bakinsa\" wani magana ne wanda ke nufin cin abinci. AT: \"Ya ɗan ci zuma\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "idanunsa kuma suka wartsake",
"body": "Wannan karin magana yana nufin cewa an ƙarfafa shi. AT: \"ya dawo da ƙarfinsa\" (Duba: figs_idiom)"
}
]