ha_1sa_tn_l3/14/24.txt

18 lines
701 B
Plaintext

[
{
"title": "Don haka babu wani cikin mayaƙan da ya ɗanɗana abinci",
"body": "Sojojin sun fahimci cewa ba a yarda da shakatawa ba yayin rantsuwar Saul."
},
{
"title": "dukkan mutanen suka shi ga cikin gandun daji",
"body": "Filistiyawa suka gudu zuwa cikin daji, sojojin Isra'ila kuma suka bi su zuwa can."
},
{
"title": "zuman ya malalo",
"body": "Wannan karin magana ne don jaddada yawan zumar da ke cikin daji. AT: \"an sami zuma mai yawa ko'ina\" (Duba: figs_hyperbole)"
},
{
"title": "amma babu wanda ya sanya hannunsa ga bakinsa",
"body": "Anan sanya “hannu a bakinsa” magana ne wanda ke nufin cin abinci. AT: \"babu\nwanda ya ci wani\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]