ha_1sa_tn_l3/14/22.txt

6 lines
307 B
Plaintext

[
{
"title": "mutanen Isra'ila waɗanda suka ɓoye kansu cikin tuddai",
"body": "Wannan baya nufin kwanton-bauna. Waɗannan sojoji suna ɓuya saboda tsoron Filistiyawa.\nAna iya bayyana wannan a sarari. AT: \"Sojojin Isra'ila da suka tsorata kuma suka ɓuya a kan tsaunuka\" (Duba: figs_explicit)"
}
]