ha_1sa_tn_l3/14/20.txt

10 lines
342 B
Plaintext

[
{
"title": "dukkan mutanen da ke tare da shi",
"body": "sauran rundunar Isra'ilawa da suka ragu tare da Saul"
},
{
"title": "Kowacce takobin Bafaliste tayi gãba da mutumin garinta",
"body": "Ana magana da takuba kamar dai mutane masu rai. AT: \"Sojojin Filistiyawa suna saran juna da takubba\" (Duba: figs_personification)"
}
]