ha_1sa_tn_l3/14/16.txt

6 lines
217 B
Plaintext

[
{
"title": "na bajewa, kuma suna tafiya nan da can",
"body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna da ma'anoni iri ɗaya kuma suna jaddada cewa sojoji suna\ngudu zuwa kowane bangare. (Duba: figs_parallelism)"
}
]