ha_1sa_tn_l3/14/15.txt

10 lines
491 B
Plaintext
Raw Permalink Blame History

This file contains invisible Unicode characters

This file contains invisible Unicode characters that are indistinguishable to humans but may be processed differently by a computer. If you think that this is intentional, you can safely ignore this warning. Use the Escape button to reveal them.

[
{
"title": "Akwai fargaba a sansanin, da cikin filayen, da kuma cikin mutane",
"body": "AT: \"Sojojin Filistiyawan a sansanin da filin, da duk mutanen da ke tare da su, sun firgita\" ko\n\"Sojojin Filistiyawan da ke sansanin da cikin filin, da duk mutanen da ke tare da su, suka\ntsorata ƙwarai\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "Ƙasa ta girgiza",
"body": "Yana iya zama da taimako a faɗi dalilin. AT: \"Allah ya sa ƙasa ta girgiza\" (Duba: figs_explicit)"
}
]