ha_1sa_tn_l3/14/11.txt

18 lines
647 B
Plaintext

[
{
"title": "Sai dukkan su suka bayyanakansu ga sansanin Filistiyawa",
"body": "\"ya kyale sojojin Filistiya su gansu\""
},
{
"title": "na fitowa daga ramukan da suka ɓoye kansu",
"body": "Filistiyawa sun nufa cewa Ibraniyawa sun ɓuya a cikin rami a ƙasa kamar dabbobi. (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "za mu kuma nuna maku wani abu",
"body": "Wannan karin magana ne da ke nufin \"za mu koya muku darasi.\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "ya bayar da su cikin hannun Isra'ila",
"body": "Anan \"hannu\" yana nufin iko don cin Filistiyawa. AT: \"zai ba Israila damar cin galaba akansu\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]