ha_1sa_tn_l3/13/17.txt

10 lines
306 B
Plaintext

[
{
"title": "Mahaya suka zo",
"body": "Maharan galibi mutane ne sojoji waɗanda ke kai hari kan ƙauyukan abokan gaba don\nabincinsu da sauran kayayyakinsu."
},
{
"title": "Ofra ... Shuwal ... Bethoron ... Kwarin Zeboyim",
"body": "Waɗannan su ne sunayen wuraren. (Duba: translate_names)"
}
]