ha_1sa_tn_l3/13/13.txt

18 lines
848 B
Plaintext

[
{
"title": "Baka kiyaye dokar Yahweh Allahnka ba wadda ya baka",
"body": "Saul ya jira Sama'ila ya zo ya miƙa hadaya ta ƙonawa ga Allah. Bai kamata ya yi hadayar da\nkansa ba."
},
{
"title": "ya tabbatar da mulkin ka",
"body": "\"kafa dokar ka\" ko \"sanya dokar ka\" ko \"sanya dokar ka\""
},
{
"title": "mulkin ka ba zai ci gaba ba",
"body": "Wannan magana ne waɗanda za'a iya bayyana su a cikin kyakkyawar siga. AT: \"mulkinka zai ƙare ba da daɗewa ba\" (Duba: figs_litotes)"
},
{
"title": "mutum bisa ga zuciyarsa",
"body": "Anan “zuciya” tana wakiltar muradin Yahweh ko kuma nufinsa. Kalmomin \"mutum bayan\nzuciyarsa\" magana ce da ke nufin mutum ya aikata abin da Yahweh yake so. AT: \"mutumin da yake irin mutanen da yake so\" ko \"mutumin da zai yi masa biyayya\" (Duba: figs_metonymy da figs_idiom)"
}
]