ha_1sa_tn_l3/13/08.txt

14 lines
409 B
Plaintext

[
{
"title": "lokacin da Sama'ila ya tsaida",
"body": "\"bisa ga lokacin da Sama'ila ya ce musu zai zo\""
},
{
"title": "mutanen kuma suna warwatsewa daga Saul",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"mutanen sun fara barin Saul\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "baikon ƙonawar",
"body": "Layin Haruna ne kawai aka ba da izinin yin hadaya ta ƙonawa ga Allah."
}
]