ha_1sa_tn_l3/13/06.txt

14 lines
286 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Filistiyawa suka tattaru don su yi yaƙi da Isra'ilawa."
},
{
"title": "domin mutanen sun ƙuntata",
"body": "\"mutane sun damu matuka\""
},
{
"title": "suka bi shi suna rawar jiki",
"body": "Mutanen suka tsorata ƙwarai."
}
]