ha_1sa_tn_l3/13/05.txt

10 lines
294 B
Plaintext

[
{
"title": "rundunai kuma yawan su kamar rairayin da ke bakin teku",
"body": "Wannan karin magana ne wanda ke nufin gungun sojoji da yawa wanda ya yi wuya a kirga su. (Duba: figs_hyperbole)"
},
{
"title": "Betaben",
"body": "Wannan sunan wani wuri ne. (Duba: translate_names)"
}
]