18 lines
746 B
Plaintext
18 lines
746 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "sansanin Filistiyawa",
|
||
"body": "\"sansanin soja na Filistiyawa\" ko \"sansanin sojojin Filistiyawa\""
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Geba",
|
||
"body": "Wannan shine sunan garin da sansanin sojojin Filistiya suka kafa. (Duba: translate_names)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Isra'ila ta zama ɗoyi mai ruɓa ga Filistiyawa",
|
||
"body": "Ana magana game da Filistiyawa da suke ƙin Isra’ilawa kamar Isra’ilawa sun zama wari mai\ndaɗi wanda ya ɓata wa Filistiyawa rai. AT: \"Filistiyawa sun ƙi Isra'ilawa\" (Duba: figs_metaphor)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "aka yi wa sojojin sammace tare su haɗu da Saul a Gilgal",
|
||
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Saul ya kira sojoji tare don su tafi tare a Gilgal\" (Duba: figs_activepassive)"
|
||
}
|
||
] |