ha_1sa_tn_l3/13/01.txt

18 lines
677 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "Sama'ila ya sabunta mulkin Saul a Gilgal kuma Sama'ila ya tunatar da jama'a su bi Yahweh."
},
{
"title": "Saul na da shekaru talatin ... a bisa Isra'ila",
"body": "Nassin wannan aya a cikin tsofaffin kofe kamar an yanke shi, don haka fasalin zamani yana da fassarori daban-daban. Dukkanin ƙoƙari ne don wakiltar mafi yuwuwar ma'anar asalin rubutu."
},
{
"title": "Dubu biyu suna tare da shi a Mikmash",
"body": "\"2,000 maza suna tare da shi a Mikmash\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "Gibiya ta Benyamin",
"body": "Gibeah wani birni ne. Duba yadda zaka fassara wannan a cikin 1 Samuila 10:26."
}
]