ha_1sa_tn_l3/12/22.txt

10 lines
533 B
Plaintext

[
{
"title": "Domin albarkacin sunansa mai girma",
"body": "Anan “suna” yana nufin sunan Yahweh. AT: \"Don mutane su ci gaba da girmamawa da girmama Yahweh\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Game da ni, ya yi ne sa da ni in yi zunubi gãba da Yahweh ta wurin tsaida yin addu'a domin ku",
"body": "Mutanen sun cika da tsoro saboda ruwan sama da tsawar da Yahweh ya aiko sa'ad da\nSama'ila ya yi addu'a. Wasu mutane na iya gaskanta Sama'ila zai yi amfani da addu'arsa don ya cutar da su. (Duba: figs_explicit)"
}
]