14 lines
586 B
Plaintext
14 lines
586 B
Plaintext
[
|
||
{
|
||
"title": "domin kada mu mutu",
|
||
"body": "Babban hukuncin zunubi shi ne mutuwa. Al’ummar Isra’ilawa sun ga yadda Ubangiji ya\nhallaka al’ummar da ta zalunce su. Sun damu da cewa sun zama \"sadaukarwa don hallaka\"\nkamar waɗancan al'ummomin."
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Kada ku ji tsoro",
|
||
"body": "Mutanen sun aikata mugunta kuma suna tsoron kada Allah ya hallaka su. AT: \"Kada ku ji tsoron cewa Allah zai yi fushi ya hallaka ku saboda wannan zunubin\" (Duba: figs_explicit)"
|
||
},
|
||
{
|
||
"title": "Kada ku juya zuwa holoƙan abubuwa",
|
||
"body": "\"bi bautar gumakan ƙarya\""
|
||
}
|
||
] |