ha_1sa_tn_l3/12/14.txt

10 lines
433 B
Plaintext

[
{
"title": "tsoro ... bauta ... biyyaya ... ba wai ku kangare",
"body": "Ana amfani da waɗannan kalmomin makamantan don jaddada muhimmancin wannan. (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "hannun Yahweh zai yi gãba da ku, kamar yadda ya yi gãba dakakanninku",
"body": "Kalmar \"hannu\" a nan tana wakiltar iko da ikon Yahweh. AT: \"Yahweh zai hore ku, kamar yadda ya hukunta kakanninku\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]