ha_1sa_tn_l3/12/12.txt

10 lines
428 B
Plaintext

[
{
"title": "A a! maimako, dole wani sarki ya yi mulki akanmu",
"body": "Wannan bayanin ya nuna maƙiyan Isra'ilawa game da Sama'ila lokacin da ya gaya musu game da dogara ga Allah domin Allah ya cece su a dã."
},
{
"title": "ga sarkin daku ka zaɓa",
"body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna da ma'anoni iri ɗaya kuma suna karfafa cewa wannan shi ne sarki waɗanda mutane suke so. (duba: figs_parallelism)"
}
]