ha_1sa_tn_l3/12/08.txt

18 lines
472 B
Plaintext

[
{
"title": "cikin hannun Sisera ... Filistiyawa ... sarkin mutanen Mowab",
"body": "\"A cikin Sisera ... Filistiyawa ... sarkin Mowab\""
},
{
"title": "Yakubu ... Musa ... Haruna ",
"body": "Waɗannan sunayen maza ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Hazor",
"body": "Wannan sunan wani wuri ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "ya sayar da su",
"body": "Wannan magana ce don Allah ya bashe su ga magabtansu don su zama bayinsu."
}
]