ha_1sa_tn_l3/12/01.txt

6 lines
268 B
Plaintext

[
{
"title": "here is the king walking before you ... I have walked before you",
"body": "Waɗannan maganganun suna nuna cewa mutane za su iya ganin irin rayuwar da Saul da\nSama'ila suke yi. AT: \"an ga rayuwar sarki ... An ga rayuwata\" (Duba: figs_idiom)"
}
]