ha_1sa_tn_l3/10/17.txt

18 lines
631 B
Plaintext

[
{
"title": "Na kawo Isra'ila daga ƙasar Masar",
"body": "Sunan \"Isra'ila\" yana nfin mutanen Isra'ila. \"Na fito da mutanen Isra'ila daga Masar\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "hannun Masarawa, daga kuma hannun dukkan masarautun",
"body": "Kalmar \"hannu\" na nufin ta iko. AT: \"ikon Masarawa ... ikon dukkan mulkoki\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Naɗa sarki a bisanmu",
"body": "\"Ka ba mu sarki da zai mallake mu\""
},
{
"title": "Yanzu ku gabatar dakanku a gaban Yahweh takabilunku da zuriyarku",
"body": "\"ku taru wuri ɗaya ta kabilu da dangi ku zo ku tsaya a gaban Yahweh\""
}
]