ha_1sa_tn_l3/10/14.txt

10 lines
278 B
Plaintext

[
{
"title": "Dagan nan kawun Saul ya ce masa da",
"body": "\"Sai ɗan'uwan mahaifin Saul ya cewa Saul\""
},
{
"title": "Amma bai gaya masa game da al'amarin masarautar ba",
"body": "\"Saul bai fada wa kawunsa cewa Allah ya nada shi ya zama sarkin Isra'ila ba\""
}
]