ha_1sa_tn_l3/08/21.txt

14 lines
614 B
Plaintext

[
{
"title": "ya ji dukkan maganganun mutanen sai ya maimaita su a kunnuwan Yahweh",
"body": "Anan \"kunnuwan Yahweh\" na nufin Yahweh. Sama'ila ya yi addu'a ga Yahweh ya maimaita\ndukan abin da mutane suka ce. AT: \"ya maimaita su ga Yahweh\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Ka yi biyayya da muryarsu ka ",
"body": "A nan ma'anar sunan \"muryar su\" tana nufin nufin mutane. AT: \"Ku yi biyayya ga mutane\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "sa wani ya zama sarki domin su",
"body": "\"sanya wani sarki a kansu.\" Yi amfani da kalmar gama gari a cikin yarenku don sanya wani sarki."
}
]