ha_1sa_tn_l3/08/16.txt

14 lines
369 B
Plaintext

[
{
"title": "Mahadin Zance:",
"body": "Sama'ila ya ci gaba da faɗin abubuwan da sarkin zai ƙwace."
},
{
"title": "za ku zama bayinsa",
"body": "\"zaka ji kamar kai bayinsa ne\""
},
{
"title": "zaka yi ihu",
"body": "Zai yiwu ma'anonin su ne 1) mutane su roƙi Yahweh ya cece su daga sarki ko 2) mutane za\nsu roƙi sarki ya daina wulakanta su."
}
]