ha_1sa_tn_l3/08/13.txt

18 lines
547 B
Plaintext

[
{
"title": "Mahadin Zance:",
"body": "Sama'ila ya ci gaba da faɗin abubuwan da sarkin zai ƙwace."
},
{
"title": "masu yi masa turare",
"body": "\"don yin mai mai ƙanshi mai kyau don sanyawa a jikinsa\""
},
{
"title": "Zai ɗauki kashi goma daga cikin hatsinku da garkarku",
"body": "Za su raba ruwan inabin da suka kawo a gonakin inabinsu kashi goma daidai, sa'an nan su\nba fādawan da barorinsa ɗayan. (Duba: translate_fraction)"
},
{
"title": "ofisoshinsa",
"body": "Waɗannan su ne shugabannin sojojin sarki."
}
]