ha_1sa_tn_l3/08/06.txt

14 lines
671 B
Plaintext

[
{
"title": "Amma Sama'ila bai ji daɗi ba da suka ce, \"Ka bamu sarki ya yi hukuncinmu",
"body": "Sama'ila bai ji daɗin cewa mutane ba kawai suna so ya cire removea sonsan nasa lalatattu kuma ya nada alƙalai masu gaskiya ba, amma suna son sarki ya mulke su kamar yadda sauran ƙasashe suke."
},
{
"title": "Ka yi biyayya da muryar mutanen",
"body": "Anan “muryar”magana ne ta nufin ko sha'awar mutane. AT: \"Yi abin da mutane suka ce\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "amma ni suka ƙi da zama sarki a bisansu",
"body": "Yahweh ya sani cewa mutanen ba kawai suna ƙi da lalatattun alƙalai ba, amma sun ƙi Yahweh a matsayin sarkinsu."
}
]