ha_1sa_tn_l3/07/05.txt

6 lines
301 B
Plaintext

[
{
"title": "suka jawo ruwa suka zuba kuma a gaban Yahweh",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) mutane sun hana wa kansu ruwa a matsayin wani ɓangare\nna azumi ko 2) sun sami ruwa daga rafi ko rijiya suka zuba a ƙasa a matsayin alama ta waje ta nadamar zunubinsu. (Duba: figs_explicit)"
}
]