ha_1sa_tn_l3/05/08.txt

10 lines
444 B
Plaintext

[
{
"title": "hannun Yahweh ya yi gãba da birnin",
"body": "Wannan karin magana ne. AT: \"An hukunta Yahweh\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "ƙarami da babba dukka",
"body": "Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) wannan magana ne wanda ke nufin shekaru. AT: \"maza na kowane zamani\" ko 2) wannan magana ne wanda ke nuni da ajin zamantakewar. AT: \"daga mafi talauci da rauni zuwa ga mawadata da mafiya ƙarfi\" (Duba: figs_merism)"
}
]