ha_1sa_tn_l3/05/04.txt

10 lines
357 B
Plaintext

[
{
"title": "Kan Dagon da hannuwansa suna kwance datsastsu a hanyar ƙofa",
"body": "Kamar dai Yahweh soja ne wanda ya ci nasara a kan maƙiyinsa ya datse kansa da hannayen\nmagabcin."
},
{
"title": "Wannan ne yasa, har yau ma",
"body": "Marubucin yana gab da bayar da wasu bayanan daban daban da babban labarin. (Duba: writing_background)"
}
]