ha_1sa_tn_l3/04/05.txt

6 lines
425 B
Plaintext

[
{
"title": "Da akwatin alƙawarin Yahweh ya iso cikin sansani",
"body": "\"Lokacin da mutane suka ɗauki akwatin alkawarin Yahweh cikin zango\" Wasu yaruka na iya buƙatar ƙara bayanan da aka fahimta don yin ma'anar a sarari. AT: \"Mutanen, tare da Hophni da Finehas, suka ɗauki akwatin alkawarin Yahweh suka ɗauke shi zuwa zangon. Lokacin da mutanen suka ɗauki akwatin a cikin zangon\" (Duba: figs_explicit)"
}
]