ha_1sa_tn_l3/02/36.txt

6 lines
191 B
Plaintext

[
{
"title": "domin in samu in ci gutsuren gurasa",
"body": "Anan ana amfani da \"gutsuren gurasa\" don \"abinci.\" AT: \"don haka zan sami abin da zan ci\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]