ha_1sa_tn_l3/02/20.txt

10 lines
326 B
Plaintext

[
{
"title": "saboda roƙon da ta yi ga Yahweh",
"body": "Hannatu ta roƙi Yahweh don a ba ta jariri kuma ta yi masa alkawari cewa za ta ba da yaron\ndon yin hidima a cikin haikalin."
},
{
"title": "gaban Yahweh",
"body": "Wannan yana nufin inda Yahweh zai iya ganinsa kuma Sama'ila ya iya koyo game da Yahweh"
}
]