ha_1sa_tn_l3/02/09.txt

14 lines
748 B
Plaintext

[
{
"title": "bida sawayen amintattun mutanensa",
"body": "Anan \"ƙafa\" magana ne ta hanyar yadda mutum yake tafiya, wanda hakan kuma ishara ce ta\nyadda mutum ya yanke shawarar yadda zai gudanar da rayuwarsa. AT: \"ka kiyaye mutanensa masu aminci daga yanke shawara na wauta\" ko \"bawa mutanensa amintattu damar yanke shawara mai kyau\" (Duba: figs_metonymy da figs_metaphor)"
},
{
"title": "za a rufe bakin mai mugunta cikin duhu",
"body": "Wannan hanyar ladabi ta cewa Yahweh zai kashe miyagu ana iya bayyana ta cikin aiki. AT: \"Yahweh zai sa mugaye su yi shuru cikin duhu\" ko \"Yahweh zai sa mugaye cikin duhu da duniyar matattu\" (Duba: figs_euphemism)"
},
{
"title": "ta ƙarfi",
"body": "\"saboda yana da ƙarfi\""
}
]