ha_1sa_tn_l3/02/03.txt

22 lines
999 B
Plaintext

[
{
"title": "Mahadin Zance:",
"body": "Hannatu ta ci gaba da rera waƙa ga Yahweh. Tana magana kamar wasu mutane suna\nsaurarenta. (Duba: figs_parallelism)"
},
{
"title": "wata gadara ",
"body": "\"babu kalmomin girman kai\""
},
{
"title": "shi ne ke gwada ayyuka",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"yana auna ayyukan mutane\" ko \"ya fahimci dalilin da yasa mutane suke aiki kamar yadda suke yi\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "Bakan mutane masu ƙarfi ya karye",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yahweh yana karya bakkunan masu ƙarfi\" ko \"Yahweh na iya sanya ko da mafi ƙarfi daga mutane rauni\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "amma waɗanda suka yi tuntuɓe suka sanya ƙarfi kamar ɗamara",
"body": "Wannan jimlar yana nufin ba zasu sake yin tuntuɓe ba, amma ƙarfin su zai kasance tare\nda su sosai kamar ɗamara. AT: \"zai sa waɗanda suka yi tuntuɓe su yi ƙarfi\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]